Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara kayan Miya kiyi màrkade sai kisamu tukunyarki ki wanke nama kisa Maggi da albasa
- 2
Ki Dora awuta idan ya tafasa sai ki sauke
- 3
Sai ki zuba nama aciki idan ya soyu sai ki zuba kayan. Miya dasu Maggi gishiri da tafarnuwa
- 4
Kibarshi har tsayon minti goma sai kisa agushi ki juya sosai
- 5
Sai ki dauko Mai ki zuba acikin tukunyarki bayan kin juye Naman idan yayi zafi
- 6
Sai ki rufe yayi Kamar minti 15 sai kisa cry fish ki zuba alaiyahu da ganyen ugu sai kibarshi yayi minti 2
- 7
Sai ki zuba ruwa daidai yadda zai Miki ki zuba ganda aciki
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16332979




sharhai (3)