Kayan aiki

  1. 1 cuprice
  2. 3tattasai
  3. 2scotch bonnet
  4. 2tomatoes
  5. 2carrots
  6. Peas
  7. 3maggi
  8. 1onga
  9. Oil
  10. Spices
  11. 1Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi perboiling shinkafa, na markada kayan miya nasoya kadan

  2. 2

    Saina zuba ruwa yatafasa sannan nazuba maggi da sauran kayan dandano da kamshi,

  3. 3

    Saina zuba peas sannan nasa shinkafar, data kusa dahuwa saina zuba karas din aciki,

  4. 4

    Bayan mintuna saina kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zarah Aliyu
Zarah Aliyu @zarahAli
rannar

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Rengem rengemgem shinkafa da dadi🎵

Similar Recipes