Puff puff
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki tankade fulawar ki a kwano
- 2
Sekizuba yeast, suga da gishiri, ki hadesu
- 3
Seki dauko ruwan dumi ki kwaba, kwabin karyai ruwa karkuma yai tauri
- 4
Seki rufe kisaka a rana ko guri me dumi tsawon min 30
- 5
Zaki daura mai a kwanon suya yayi zafi daga nan seki dauko kullin,
- 6
Seki fara curawa ko mulmulawa kina sakawa a mai harse ya chanja kala
- 7
Za a iya ci da shayi ko juice
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16336324




sharhai