Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke wakenki yafita sosai ki tsince, daganan Akai markade, in andawo atace
- 2
Se asa ta ceccen ruwan a wuta ya tafasa, inyana tafasa se asa ruwan tsamin ze taso, se akwashe a sa a siever. Inya tsane se Ayanka ana sawa cikin ruwan gishiri,
- 3
Se asa Mai awuta, inyayi zafi se afara sawa a Mai ana kwashewa shikenan awara yayi.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16336485




sharhai (4)