Tsami gaye
tsami gaye is the one of most nigerian trend
Umarnin dafa abinci
- 1
Add sugar and vanilla flavor in a pot.pour water to lets your sugar cooked
- 2
After some minute sai ki duba idan sugar ki y fara danqo sai ki xuba food color dinki amma ki kula sosai kadan ake sakawa
- 3
Sai ki juya sosai ki xuba garin kwalbarki ta juya har y hade jikinsa
- 4
Sai ki juyeshi ki yanka yadda kike so
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16338885





sharhai (3)
Ya kike, ya yara?
Danayi nawa baiyi kamar yadda naji yayi bah
Sai yayi ruwa Yana kama hannu
Dan Allah mene ne problem din?Bissalam 👋