Cupcake na vanila

Umma Kursum
Umma Kursum @kursumi
Tura

Kayan aiki

  1. 250 gbutter
  2. 6Kwai
  3. 2Flour kofi
  4. cokaliFlavour karmain
  5. Sugar kofi daya
  6. Karamin cokali na baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Asaka bota aroba akawo sugar asaka asamu abu aita tukasa harse yayi fari da laushi

  2. 2

    Se akawo kwai da flavour ba asaka shi aciki amotsa

  3. 3

    Se azuba flour da baking powder amotsa inyahade se azuzzuba a pan din cupcake agasa

  4. 4

    Bayan angasa se asaka cream asama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Kursum
Umma Kursum @kursumi
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
lale marhabin😋
nima ina chi. 🤗

Similar Recipes