Kayan ciki

#sallah Wannan Kayan ciki na mussanman ne domin sallah, ni dai a Kayan ciki idan kanason ka burgeni toh ka soyamin kamar haka habawa. #barkadasallah everyone
Kayan ciki
#sallah Wannan Kayan ciki na mussanman ne domin sallah, ni dai a Kayan ciki idan kanason ka burgeni toh ka soyamin kamar haka habawa. #barkadasallah everyone
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanki Kayan cikin da kyau ki tsane ki ajiye a gefe.
- 2
Ki samo tukunyarki sai ki zuba Namanki aciki
- 3
Ki samo tukunyarki ki daka ginger da garlic da attarugu da albasa sai ki daka ki zuba akan namarki
- 4
Ki zuba dasu curry da thyme sai ki chakudasu saiki zuba da mangul ki barshi ya dafu.
- 5
Sai ki soya a mai mai zafi har sai yayi yadda akeson. Saiki barbada yaji akai
- 6
Aci dadi lafiya. Barka da sallah everyone. Allah ya maimaita mana
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)