Umarnin dafa abinci
- 1
Fried rice:- Na daura tukunya a wuta ma saka ruwa aciki, idan suka tafasa, sai ki zuba basmati rice dinki da green beans aciki, ki barta ta Dan dahu, sai ki wanke ki tsane a kwando
- 2
Sai ki gyara veggies dinki. Ki daura tukunya a wuta, ki saka Mai ki yanka Albasa.ki saka thyme.
- 3
Sai ki saka citta da tafarnuwa su soyu. Sai ki saka carrot dinki da kk yanka kanana, ki Dan soyashi sama sama.
- 4
Sai ki saka green peas, da Albasa, da kayan miyarki da kk yi grating ki soyasu,sai ki saka dandano da curry ki motsa.
- 5
Sai ki saka shinkafar daga karshe, kiyi ta juyawa har ta hade ko'ina.
Sai ki saka green peppers, ki rufe ki rage wuta,ki barta ta turara na 15mn. - 6
Pepper chicken:- Daman na gyara kaza ta har na soyata.
Sai kiyi grating tattasai da tarugu, da albasa. Sai ki yanka wata albasar daban. - 7
Ki zuba Mai a fan,ki saka albasa da citta da tafarnuwa, ki barshi y soyu.
- 8
Sai ki zuba kayan miyarki su soyu. Sai ki saka dandano da curry, ki Dan zuba ruwan tafasar kazar kadan.
- 9
Sai ki zuba kazarki da albasa, ki motsa ta hade ckn sauce din ko'ina y ji, sai ki rufe na minti goma.
- 10
Sai ki sauke.
- 11
Zakiyi serving fried rice dinki da wnn pepper chicken din.
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (5)