Pan grilled beef with sautéed onions🧅🥩🍽

Zainab’s kitchen❤️
Zainab’s kitchen❤️ @ummu_aish
Bauchi Nigeria
Tura

Kayan aiki

50mintuna
4 yawan abinchi
  1. Nama
  2. Light soy sauce
  3. Lemon juice
  4. Mixed spice ko wani spice Daban
  5. Maggi/gishiri
  6. Sinadarin qamshi da dandano
  7. Farin yaji
  8. Vinegar (ba dole sedashi ba)
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

50mintuna
  1. 1

    Za’a wanke nama a yanka a zuba a kwano se a matsa lemon tsami a ciki, a zuba soy sauce da vinegar.Sai a zuba sinadarin dandano da qamshi kaman su gishiri, maggi, onga, curry, thyme, mixed spice, farin yaji da sauran su.

  2. 2

    Duk sinadaran nan za’a zuba su gwargwadon buqata Sai a cakuda a gauraya. A yanka albasa a zuba a pan a zuba mai dede gwargwado a soya albasan nan har sai tayi laushi Sai a kwashe albasar a wani waje a zuba naman a cikin pan din.

  3. 3

    A soya Ana juyawa lokaci lokaci har Sai ya fara laushj Sai a juye ruwan dake qasan naman na marination asa ruwa kadan yanda ze iya shanyewa,a rufe naman a cigaba da dafawa har Sai ruwan ya tsotse kuma naman yayi laushi se a sauqe.

  4. 4

    A zuba soyayyiyar albasar nan
    Se aci. Za’a iya cida da shinkafa, taliya, macaroni, cous-cous ko dankali. Aci dadi lafiya!🧅🥩🍽

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab’s kitchen❤️
rannar
Bauchi Nigeria
Welcome 🤗 to my world 🌍 Glad to be with you on this journey 🚞Don’t shy away to go through all my recipes. Feel free to search & try any recipe of your choice. follow, like and comment❤️ lastly Don’t forget to give a feedback or cooksnap! Enjoy Surfing 🏄‍♀️ down my page. A little prayer or a word of encouragement will go a long way😇 thank you!🙏
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ya sunan girkin nan me dadi da Hausa 😅😅

Similar Recipes