Masar/wainar masara
Umarnin dafa abinci
- 1
Da fari ina hada garin masara da flour da yeast da tuwo ko dafaffiyar shinkafa sai in yi dough kamar na cin-cin
- 2
Sai in rufe ya kwana in jiqa yeast da ruwa kadan in zuba in juya sosai.
- 3
Ba sai kin sa ruwa ba in ya tashi zai saki kuma ruwan yeast ko kanwa da zaki jiqa zaki zuba dai-dai
- 4
Sai in fara tuya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16372706








sharhai (2)