Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nadan tafasa kazata sbd kar yazamo yanada tauri
- 2
Sannan nakawo mai kadan jajjagen attaruhu,garlic spices da seasoning na shafa a ko ina
- 3
Na kawo albasa dana yanka na zuba nabarshi for 10minutes na kunna oven yayi zafi
- 4
Nakawo kazata na saka nabarshi yagasu na tsawon 30mins shkn aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16387576







sharhai (2)