Tuwon shinkafa da miyar guro
Abincin gargajiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16389705

Abincin gargajiya
Abincin gargajiya
Abincin gargajiya
Abincin gargajiya
Da farko dai zaki Dora ruwan zafi idan sun tafasa sai sai a zuba shikafa
Sai ta nuna sai a tuka a kwashe
Sai ki zuba ruwa da daudawa da kuma nama idan sun dahu sai ka dauko miyar ki kada
Sai miyar dafarko zaki soya kayan miya idan sun soyu
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)