Soyayyen dankalin hausa
Wannan girki an samu shi ne daga wajen khady wato ni
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki fere dankalin ki wai ki yanka shi shape dinda kike so ki wanke ki sansane shi a kwando sai ki saka gishiri
- 2
Sannan ki Dora mai a prying pan idan yayi zafi sai kina sakawa har sai ya nuna sai ki kwashe
- 3
Daga karshe sai ki daka yaji da kwuli da maggi ki saka a ciki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16397300




sharhai (2)