Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai zaki dafa doyarki ta dahu sai ki sauke
- 2
Sai ki sami turmi ki wanke ki zuba shanbo dinki da albasa ki fara dakawa sanna doyarki itama duka ki hade a ciki ki sa magi da gishiri for test
- 3
Sanna ki daki ki rika mulmulawa ki fasa kwai ki dauko wannan doyar kina sakawa ta a cikin kwan kina soyawa a cikin mai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15820783
sharhai (2)