Chicken Danderu

Hibbah @ummuhabiba
Danderu is a way of prepping meat chicken or red meat, it's basically known by Maidugri people
It taste yummy.
Chicken Danderu
Danderu is a way of prepping meat chicken or red meat, it's basically known by Maidugri people
It taste yummy.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki kwanke kazar ki dakyau
- 2
Sai kiyi grating kayan miyan ki wato attarigu, albasa,ginger and galic
- 3
Sai ki samu bowl din ki sai ki zuba grated kayan miyanki ki zuba oil da seasonings da Kuma spices dinki da su curry
- 4
Sai ki sa mo foil paper ki saka kazar ki aciki sai ki kidan bada mata gishiri
- 5
Sai ki shafa hadin daki kayi ya shiga ciki sosai
- 6
Saiki nade kidau ra akan raga ki daura akan wutan charcoal
- 7
Ki bashi Kamar 30 minutes ko Kuma ince ya Dan ganta da yacce coal din yake ci I Dan ya yi sai ki sau ke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16403685












sharhai (2)