Urus wa laban,shinkafar madara

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan dafafan shinkafa Wadda Ake dafawa da madara ko bayan andafa Asa madarar gari shinkafa e Mai kyatarwa lokacin Karin kumallo

Urus wa laban,shinkafar madara

Wannan dafafan shinkafa Wadda Ake dafawa da madara ko bayan andafa Asa madarar gari shinkafa e Mai kyatarwa lokacin Karin kumallo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minty talatin
4-6 yawan abinc
  1. Shinkafa Rabin kilo
  2. Sugar ko asal
  3. Karanfani,
  4. cardamon,
  5. star anise
  6. Madaran ruwa kilo guda ko madaran gari Kofi guda
  7. Condensed milk Rabin kofi
  8. Bussashen inib
  9. ,mukasarat
  10. ,kaman cashew
  11. Valilla flavor,
  12. coconut flavor
  13. Goggagar kwakwa ida kinaso

Umarnin dafa abinci

minty talatin
  1. 1

    Da farko Zaki wanke shinkafar ki na tuwu ko ta Hausa ko normal shinkafa,

  2. 2

    Sai kisa madarar taruwa kilo guda tukunya,sai Azuba shinkar su cigada dahu Azuba karanfani,kadan da Star anise,da cardamom,arufe har dahu

  3. 3

    Idan Kinga shinkafar tashanye madarar kina iyakarawa ko ki kara ruwa,idan Kuma madarar gari zakiyi amfani da ita duka to sai ki dafa shinkafar da kayan khamshi kawai

  4. 4

    Sai ki zuba condensed milk Amma idan zakiyi amfani da condensed milk kada kisa sugar sosai Kuma Zaki Isa creamer powder sai juya Kuma za a iya sa kwakwa,

  5. 5

    Idan shinkafar tadahu sosai sai asauke da ruwa ruwa sai Asa sugar,ko Zuma Asa flavor bussashen inib cashew

  6. 6

    Sai Asa kofufuka aSha,gaskiya kuyi kokari kugwada,Allah ya amintar da hannayenmu

  7. 7

    Wasu sunfi sonshi da sanyi wasu Kuma da zafi duk dai yadda yayi maku,

  8. 8

    Nagode🌷🌷🌷

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

Similar Recipes