Soyayyar taliya
Bana kallon girki idan ma na kalla bana jin dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki name tukunyarki ki Dora a gas idan sun tafasa sai ki zuba taliyarki da zaran tayi tafasa daya sai ki tsaye ruwa ki aje
- 2
Sannan ki Dora manki a wuta idan yayi zafi sai ki saka kayan miyan da kika yi greting idan sun.
- 3
Soyu sai ki zuba taliyarki ki kuma saka magi ki sa ruwa aciki ki kuma saka zogale idan kina bukata sai ki rufe ta for 5 mint shikenan tazamq ready
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16407595




sharhai