Alalen manja

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
Bauchi

Da gaskiya ni Alale bai dameni ba..banaci sosai sai wata frnd dina tace ai inkinaso ki kankaro ma alale mutunci ki zuna mishi crayfish..Ai ko tunda na gwada naji dadi nakeyi akai akai #tel

Alalen manja

Da gaskiya ni Alale bai dameni ba..banaci sosai sai wata frnd dina tace ai inkinaso ki kankaro ma alale mutunci ki zuna mishi crayfish..Ai ko tunda na gwada naji dadi nakeyi akai akai #tel

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
3 servings
  1. 2 cupsna wake
  2. tatasai
  3. ,attarugu
  4. ,Garlic
  5. Albasa
  6. Manja
  7. dandano
  8. Crayfish
  9. ,Thyme dan kadan

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Da farko zaki jika wake ki surfashi ki gyara a fita tas ki zuba kayan miya aje a markada

  2. 2

    Bayan ankawo a markade xaki dan bugashi kadan sai ki kawo kayan dandano ki zuba(a kula wake bayason gishiri sosai)

  3. 3

    Nakawo crayfish dina na dan daddakashi sama sama na zuba

  4. 4

    Na zuba soyayyen manja akai(a tabbatar an soya manja kar a sa danye pls)

  5. 5

    Na kawo ruwa na zuba kar Ayi koron ruwa..A sa ruwa ya danji yanda bazaiyi tauri ba

  6. 6

    Shikenan na dauko leda na kukullasu na zuba a tukunya na daura a wuta

  7. 7

    Gashinan bayan ya nuna

  8. 8

    Shikenan sai ci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
rannar
Bauchi
I'am Zarah modibbo from bauchi.i love cooking..i try to make something different and delicious
Kara karantawa

sharhai (7)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
inde samu kunu da safe in hada da alalan nan ko kuma jollof da rana 😋😉

Similar Recipes