Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a samu slice bread asa round cutter acire tsakiyan kamar haka
- 2
Sai asaka mai kadan yayi zafi sai asaka bread din
- 3
Sai afasa kwai asaka a tsakiyan bread din
- 4
Sai a barbada gishiri asa curry kadan
- 5
Sai ajuyashi, idan dayan gefen ma yayi sai a juya, bayan angama sai ayi serving.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16408331










sharhai