Alawar madara me kwakwa

Cozy's_halal_edibles @cozy3040
Customers dina sunason alawar madara Tah sosai #tel
Alawar madara me kwakwa
Customers dina sunason alawar madara Tah sosai #tel
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki daura tukunyarki me kyau akan wuta, ki zuba ruwanki da sugar kita juyawa harse ya narke sannan kisa flavor dinki.
- 2
Bayan kinsa flavor sekina kisa garin kwakwarki ki juya amma karki bari sugar tai danko. Seki sauke ki zuba butter kijiya.
- 3
Bayannan seki fara zuba madararki kina tukawa harse yai tauri.
- 4
Bayannan seki Dan barsa yasha iska kadan ki mulmulasu kaman kwallo ki shafa mai a cutter dinki seki fitarda shape din dakikeso. Inkuma bakida cutter seki shafa mai a leda fari daya, kizuba tuwon madararki akai seki rufe da dayan barin kisa muciya ki murza iya kaurin dakikeso kiyanka da wuka shikenan. Asha dadi lpu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16408437



sharhai