Kwai da kwai hade da sauce
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki soya kwai da kwai ki ajiye gefe
- 2
Sai ki yanka kabejinki da Attaruhu da Albasa da tattasai ki daura mai cikin frying pan ki zuba tattasai da Attaruhu da Albasa su soyu
- 3
Sai ki sasaka curry da maggi ki juya
- 4
Sai ki saka kabejinki ki dan rufe su kara soyuwa sai ki dauko kwai da kwanki dakika soya ki saka ciki sai ki kashe
- 5
Kisamo keanonki ki saka aciki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16448385




sharhai