Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
2 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Soyyayen Kayan miya
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Mai
  6. Spices

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Bayan ruwana ya tafasa sai na wanke shinkafar na zuba sannan na zuwa soyyayen markade.

  2. 2

    Sannan sai na zuba maggi da gishiri da spices da Mai.

  3. 3

    Sai ki bar shinkafar ta dahu sannan ki sauke kiyi serving.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes