Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba fulawa da mai da gishiri sai ki kwaba ta da ruwa Lamar kullun wainar fulawa
- 2
Sai ki dinga shafawa a kasko da brush kina cirewa da haka har ki gama
- 3
Sai ki zo ki gurza kabeji din ki da karas da albasa da Dan attaruhu
- 4
Sai ki juya ki dinga zubawa a wannan fulawar da kika Gasa sai ki nade ta
- 5
Daga nan sai kizo ki soya shike nan kin gama sai ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16458728





sharhai