Miyar Soyayyiyar rama

MIYAR GARGAJIYA,Wanda ya kasance daya daga cikin miyar da nake so ah rayuwa ta.
Miyar Soyayyiyar rama
MIYAR GARGAJIYA,Wanda ya kasance daya daga cikin miyar da nake so ah rayuwa ta.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki wanke ramarki ki Yi Mata manyan yanka,se ki zuba ta ah cikin tafasashshen ruwa ta dahu na mintuna kadan.
- 2
Bayan ya dahu se ki tsame ah ma tsami
- 3
Ki sa musu Mai kadan ki soya sama sama.
- 4
Ah gefe Kuma ki samu isashen Attarugunki da Tattasai ki jajjaga,se Kuma isashen Albasa ki wanke ki yayyanka,
- 5
Idan bakya son tsami Zaki iya digawa Ramar ruwan kanwa lokacinda kike matse ta,ko tokar miya
- 6
,...Bayan kin Gama soyawa Zaki iya cin ta da tuqaqqen tuwo irin Wanda kike so.
- 7
Bayan kin soya se ki dauko kayan dandanonki ki zuzzuba kizo ki kawo matsaysiyar ramarki ki hadasu ki qara soyasu Duka,
Similar Recipes
More Recipes







sharhai (8)