Za a yanka watermelon a fidda black din acire bawon banana
Azuba a blender ayuye mada aciki da kankara sai a Yi blending har yayi smoothie.
An kwafa!
More Recipes
sharhai