Kwadon rama

teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
Kano

Wannan hadi ne na gargajiya, bama manta gida, kullum muna nan

Kwadon rama

Wannan hadi ne na gargajiya, bama manta gida, kullum muna nan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40 minutes
5 servings
  1. Rama
  2. Kuli kuli
  3. Maggie
  4. Sugar
  5. Tumatir albasa da attaruhu kadan

Umarnin dafa abinci

40 minutes
  1. 1

    Zaki gyara rama ki wanke ki dora a wuta ta dahu, sai ki wanke ta rage tsami ki matse ki tsane ta

  2. 2

    Zaki yanka tumatir da albasa da attaruhu kadan amma kuma ba dole bane, zaki iya yanka ko cucumber in kina so ko koren tattasai

  3. 3

    Zaki zuba kuli akan ramar da Maggie da dan sugar kadan sabida yayi taste

  4. 4

    Sai ki zuba su tumatir dinki Akai ki jujjuya shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
rannar
Kano
cooking is my hubby my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes