Dambun cous cous

teezah's kitchen @cook_14114675
Gargajiya ne amma wannan an zamantar dashi tunda na cous cous ne
Dambun cous cous
Gargajiya ne amma wannan an zamantar dashi tunda na cous cous ne
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba cous cous a container ki zuba ruwan zafi ki jujjuya sai ki rufe
- 2
Zaki daka gyada, ki bare Maggie, ki jajjaga attaruhu, tattasai da albasa
- 3
Zaki bude cous cous din ki zuba duka kayan hadin ki jujjuya ki saka a abun turara dambu, sai ki dora buhu ko abun tata kafin ki zuba
- 4
Zaki rufe da kyau ki barshi ya turara na 40-45 minutes, zaki bude ki duba, idan ya dahu sai ki sauke, ni ban sa mai a dahuwar ba sai daga baya da zaa ci na saka
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16474240








sharhai