Miyar zogale da tuwon shinkafa
Miyar zogale da tuwon shinkafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fige zogale ba tare da kin Bari Kara sun shiga ciki ba. Sai a sa cikin ruwan gishiri a ajiye gefe.
- 2
Ki markade ko grating Kayan miyanki ki ajiye agefe.
- 3
Gyada Zaki iya nikeshi ya niku ko Kuma duk yanda kike so.
- 4
Ki aza tukunyarki ki zuba kitsen idan ya narke
- 5
Sai ki zuba man ja dai dai gwargwadon yanda kike so,
- 6
Sannan ki zuba jajjagenki ki barshi ya soyu.
- 7
Amma fa ni na fison in murje(crushing, squeezing) Daddawar ba tare da na Nike ba sannan a barsu su soyu.
- 8
Sannan a rufe a barshi ya dahu for 30 to 45 minutes on a medium heat.
- 9
Idan ya soyu gi zuba nikakken Gyadanki, da spices, da seasoning da daddawa da ruwa kadan.
- 10
Sai ki zuba miyar ki kiyi serving. Hajiya wannan kitsen da kika sa ke kanki Zaki dauka an saka nama a cikin miyar ne.
- 11
Bayan sun soyu Sai ki zuba ruwa ma daidai ta ki zuba zogale da kika yi soaking cikin ruwan gishiri kika wanke
- 12
Bayan wannan lokacin kin Riga da kin kwashe tuwon ki
- 13
Bon Appétit.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes






sharhai (2)