Handmade Fura😋❤️

Fura is a local local food made from millet,originated from the Fulanis and the Hausa people,it is taken with nono(kindirmo/cow milk) or yoghurt
Handmade Fura😋❤️
Fura is a local local food made from millet,originated from the Fulanis and the Hausa people,it is taken with nono(kindirmo/cow milk) or yoghurt
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada gero, yaji,citta, kanunfari,masoro a surfa a niqa maki
- 2
Zaki samu garin ki bayan an nika shi,ki dan yayyafa mashi ruwa a hankali kina cura wa har sai ya dunkule
- 3
Sai ki mulmula shi in balls,ki dora ruwa a tukunya idan ya tafasa ki zuba balls din ki barshi ya dahu,har sai idan kin fasa kinga cikin ya dahu
- 4
Sai ki kwashe,ki samu tsaftataccen turmin ki ki zuba ki daka,kina dakawa kina zuba ruwan da kika tafasa dawon dashi
- 5
Ki daka ya daku sosai sa ki kwashe ki mulmula in balls
- 6
Sai ki barbade shi da sauran garin dawon ki
- 7
Shikenan dawon furar ki ya hadu sai a dama da yoghurt ko kindirmo a sha😋
Similar Recipes
More Recipes



sharhai (4)