Garin gero kufi guda da rabi • Fulawa Rabin kufi • Lentils adas,Rabin kufi,ko wake • Albasa guda • Chilli guda,green chilli1 • Thyme kadan • Maggi4 • Mai kufi dansoya • Yis chokali guda • Kanwa kadan • Gishiri kadan • Karkashi ko kubewa,chokali guda •