Dafa dukar shinkafa da alaiyahu

Aisha Abubakar @aishbil
Nayi wannan girkin don cika cikina dayarana😂
Dafa dukar shinkafa da alaiyahu
Nayi wannan girkin don cika cikina dayarana😂
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarku zaki yi jajjage ki ajeye gife
- 2
Ki dauku mai kizuba inya suyu ki xuba jajjeginki su suyu
- 3
Saiki zuba ruwa kadan sannan ki zuba kayan maguna da gishiri da kuri
- 4
In ruwa sun tafasa ki wanke shinkafarki ki xuba sai ki rufe
- 5
In ta kusan tsanewa ki zuba alaiyahunki ki ya mutsa saiki rufe ta kara sulala kamar 30m saiki saukar kin gama dahudukarki sai ce
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16493772



sharhai