Towun shinkafa da miyar gida

Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @aishbil

Towun shinkafa da miyar gida

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Ruwa
  2. Shinkafa
  3. Manja
  4. Nama
  5. Kayan miya
  6. Gida suyayya
  7. Magi da gishiri
  8. Daddawa da kayan kuli

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Zaki jika shin kafarki sai ki dura ruwa su tafasa saiki wanki shinkafa ki zuba sannan ki bari sai ta nuna sai ki toka Amma ba sosaiba ka mar dai yadda Kika ga huton ta

  2. 2

    Saiki zu ki gara kayan Miya ki nika saiki suya manjanki sannan ki xuba kayan miyanki su suyu sannan ki zuba ruwa saiki zuba bama da daddawa ki da magonanki

  3. 3

    Sannan ki bari su gisdu saiki zuba alai yahunki da Kika yanka Kika wanke saiki bari ya nuna Amma ba so saiba sai ki zi kimurje gidarki da Kika suyata sama sama

  4. 4

    Saiki ficeta sannan ki zuba ta ba zuwa minti 10 haka saiki saukar don karta nunasu sai

  5. 5

    Saiki ya mutsa ki saukar miyarki sa kuma towunki son yo sai Kuma ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @aishbil
rannar

sharhai

Similar Recipes