Chapman

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Wato Chapman lemu ce mai saukin sarrafawa wadda baka bukatan ka dafa wani abu sai dai ka hada kawai kuma ga dadi ba karya
Chapman
Wato Chapman lemu ce mai saukin sarrafawa wadda baka bukatan ka dafa wani abu sai dai ka hada kawai kuma ga dadi ba karya
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samo duk abinda na sarrafa a sama
- 2
Ki samo babban bowl dinki sai ki bude duk wayan nan lemun
- 3
Sai ki zuba aciki ki juya da kyau idan kinason zaki iya kiyi substituting na lemukan
- 4
Sai ki juya da kyau idan kinaso sai kisa mint leave.
- 5
Shikenan an gama. yanada dadi sosai gashi ba wuyan yi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16541487

sharhai (5)