Soft milk bread

#nazabiinyigirki kawai ina xaune da rana ina duba cook pad ina neman abinyi se naci karo da burodi😜 to kunsan bahillacen mutum da fulawa😂 kawai sena aunato na fara murji
gashi yayi dadi ga laushi
nikam hayateyy na ya dena siyan burodi😂
Soft milk bread
#nazabiinyigirki kawai ina xaune da rana ina duba cook pad ina neman abinyi se naci karo da burodi😜 to kunsan bahillacen mutum da fulawa😂 kawai sena aunato na fara murji
gashi yayi dadi ga laushi
nikam hayateyy na ya dena siyan burodi😂
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na jiqa yeast da sugar da ruwan dumi for 10 mint
- 2
Sannan na xuba fulawa a roba na sakamata baking powder da gishiri da madara
- 3
Sannan na kawo yeast da sugan na juye akai naita murxawa har ta hade jikinta
- 4
Sannn na kawo butter na murje fulawar naita bugawa sosai har seda tai laushi for almost 30 mint
- 5
Sannan na rufe na barta ta tashi tsawon 20 mint
- 6
Sanann na dauko na qara bugata sosai sannan na yanyankata into cycle shape na shafawa baking pan din butter na jerasu
- 7
Sanna na qara bari yay 15 mint
- 8
Sena kawo qwai na shafa asamn na barbada mix fruit tinda na mnata ban xuba a kwabin baa
sena bishi da ridi nai garnishing
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (3)