Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki daura ruwa a wuta ya tafasa
- 2
Sai ki dauko spag dinki ki karyata yadda kike son tsawonta nidai na rabata 2,ki xuba a cikin tafasashen ruwan nan
- 3
Sai ki dan zuba 1 teaspoon na gishiri a cikin spag din sannan
- 4
Sai ki dauko baban cokali (serving spoon) ki motsa Sbd kada spag din ya dungule
- 5
Sai ki rufe ki barshi kamar xuwa minti 30 ya dahu, Sai ki dauko kwakwarki ki juye taliyar ta tsane daga. An gama da taliya
- 6
Shi kuma SAUCE din xaki yanka cefanen qanaqanana+ carrot duk ki yanka su qanana sai ki saka a frying pan ki saka mai kadan ki juye kayan miyan ki dinga motsawa a hankali a hankali ki saka spices din da kike so xuwa 20/30min sauce dinki ya kammala
- 7
ENJOY😋
- 8
Shi kuma dankalin xaki fere ki yanka ki soya sai kiyi garnishing dashi....
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (7)