Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 1 teaspoongishiri
  3. 1and 1/2 cup ruwan dumi
  4. 2 tablespoonssugar
  5. 1 teaspoonyeast

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu bowl dinki mai dan fadi

  2. 2

    Ki zuba tankadaddar flour dinki, followed by gishiri,sugar,da yeast,Sai ki motsa

  3. 3

    Daga nan Sai ki dauko ruwan dumin nan ki zuba a ciki ki garwaya.

  4. 4

    Zaki jiqa ruwan kanwa yayi kamar 10/15min

  5. 5

    Sai ki kunna wuta LOW HEAT,ki daura frying pan dinki a sama

  6. 6

    Sai ki tace ruwan kanwan nan a wani wuri,ki dinga diba da hannunki kina warwatsawa a saman frying pan din

  7. 7

    Sannan ki maza ki dauko kullun shima da hannunki ki shafa a saman fryin pan din.

  8. 8

    Sai ki juya shi gudan side din idan yayi Sai ki kwashe

  9. 9

    Ki bashi like 3/5min zakiga dai saman yanayin bubbles alamun cewa qasan yayi kenan

  10. 10

    Ki barbada a saman gurasar ki wadda kika riga kika yanka qanqana yadda kike son girman ta bayan ta huce

  11. 11

    Idan kuma baki iyawa da ruwan kanwar xaki iya amfani da mai Instead of ruwan kanwan

  12. 12

    Daganan Sai ki samu qullinki ki dakashi ki tankade shi ki saka mashi maggi da dan gishiri a ciki

  13. 13

    Ki yanka albasa da tumatir ki dan barbada yaji ki saka mai yadda kike so..ki kotsa Sai a ciii lfy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aeeshamk2@gmail.com
rannar

Similar Recipes