Pepper soup din kayan ciki

Euphoria’s spot @euphorias_spot01
Pepper soup din kayan ciki
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki wanke kayan cikinki sosai sai ki zubasu a tukunya,
- 2
Sai kisamu albasarki ki wanke ki yayyankata ki zuba a kayan cikinki
- 3
Sai ki zuba ruwa daidai don kayan ciki nada ruwa sai ki saka bay leaf dinki shima
- 4
Saiki jajjaga tafarnuwa da danyar ginger dinki ka zuba cikin kayan cikinki sai ki rufe for like 30 minutes
- 5
Daganan sai ki saka cinnamon powder dinki kisaka seasonings dinki sai kirufe for at least an hour
- 6
Sai ki jajjaga tattasai da albasa ki zuba akai sai ki kara yayyanka albasa kikara a kai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16557351



sharhai (2)