Kayan aiki

40mins
2 yawan abinchi
  1. 1Gayen zobo kofi
  2. 2Cucumber
  3. Lemon tsami
  4. 2Lemon bawo
  5. Sugar
  6. Citta
  7. Barkwono (optional)
  8. Kanufari

Umarnin dafa abinci

40mins
  1. 1

    Da farko Zaki gyara zobo sai ki wanki sannan ki sa a wuta

  2. 2

    Sai ki zuba citta da kanunfari ki bari shi ya tafasa for 15mins.

  3. 3

    Sai ki sauki ki bar shi ya huce. Sai ki tace.

  4. 4

    Sai ki matse lemon bawo da lemon tsami sannan ki zuba shi ma.

  5. 5

    Sai kisa a fridge yayi sanyi.

  6. 6

    Sannan kiyi blending cucumber da apple da mint sai ki tace Sannan ki zuba a zobo.

  7. 7

    Sai ki zuba sugar.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

Similar Recipes