Maroccan couscous

Maroccan couscous zaki iya ci da onion sauce din nan sannan zaki iya canja miya amma gaskiya da onion sauce din nan yafi dadi
Maroccan couscous
Maroccan couscous zaki iya ci da onion sauce din nan sannan zaki iya canja miya amma gaskiya da onion sauce din nan yafi dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki dauko madara ta Gari 1 cup ki zuba ruwa kamar 2cup ki damata,
- 2
Saiki dora ruwa a steamer idan ya tafasa saiki zubawa couscous mai kamar 1/4 cup
- 3
Saiki saka wannan damarmiyar madarar da Sukari cokali daya da Karas ki yanka kananu da gishiri
- 4
Saiki saka a couscous dinki saiki zuba a steamer ki turarashi kamar dambu
- 5
Idan kin zuba ruwan madarar, idan kin taba Karas din kinji ya Dahu to couscous dinki ya dahu saiki sauke.
- 6
Saiki saka oregano da black pepper sai ginger and garlic paste da albasa saiki rabashi gida 10 kiyi masa ball kowane aciki watau kwallo
- 7
Saiki soyashi idan nan ba garden ya soyu ki juya Shaka harsai ko ina yayi saiki kwashe
- 8
Bayan kin turarashi kamar mintuna 15 saiki kara ruwan madarar nan ki juyashi zakiga yana warwarewa da Kansa
- 9
Sai kisa attarugu kisa coriander powder kisa oregano kisa black pepper da ginger and garlic paste sai
- 10
Sai kisa sinadarin dandano saiki zuba naman nan maki da kika soya
- 11
Saiki kwaba corn flour ki zuba amma kadan saiki kawo black seed ki barbada akai watau yayan habbatussauda
- 12
Shikenan kin gama
- 13
Zaki samu minced meat (nikakken nama) saiki zuba masa sinadarin dandano da coriander fresh ko powder,
- 14
Saiki dauko pan dinki kisa mai rabin kofi ko yadanfi kadan saiki zuba naman nan naki da kikayi ball dashi ki jera
- 15
Saiki dauko albasa da kika yankata round ki zuba ki soyata amma kada tayi baki dakinga tafara kamshi tayi
- 16
Kisa soy sauce kamar cokali biyu ki soya sai kisa ruwan nama idan ba ruwan nama kisa ruwa kawai daidai Wanda zai isheku
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (10)