Flour kofi uku, Butter chokali babba biyu, Yeast chokali babba daya, Baking powder rabin, Sugar chokali daya, Kwai daya, Milk flebo rabin, Madarar gari chokali daya, Vanilla flavor na gari rabin, Ruwan dumin rabin kofi, Kayan hadin ciki, Nikakken nama