Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko kifere doyarki ki yankata kizuba ta aruwa
- 2
Ki markada kayanmiyanki
- 3
Bayan ki silala nama ki kin dan soyashi kadan l ki kwashe
- 4
Kizuba kayn miya cikin mai yadadahu sosai se ki zuba ruwa kadan yadda baze yi yawa ba kamr haka
- 5
Kizuba doyar ki da namanki
- 6
Da dandano ki juya seki barshi yai ta dahuwa
- 7
Seki zuba curry
- 8
Kizuba albasa san ranki
- 9
Idan yadahu seki sa ludayi kidan acikin tukunya kidan dama romanki yai kauri yadda kika so ki sauke
- 10
Cinmma se nace kizuba kici zakiyi 😂😂
- 11
To zuba kici hjy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16587559








sharhai