Homemade pasta(taliyar hausa)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#worldpastaday Yau ranan taliya ta duniya ce shin nace barin kawo muku yadda ake taliya yar hausa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
Uku
  1. Flour cup uku
  2. Dan ruwa
  3. Albasa
  4. Attarugu
  5. Maggi
  6. Mai/manja
  7. Lettuce
  8. Albasa
  9. Cucumber
  10. Tumatir

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko zaki samo engine taliyarki ki tsabtace shi

  2. 2

    Ki samo babban bowl ki tankade flour ki ciki sai ki kawo ruwa mai sanyi ki kwaba dashi. Ki tabbata kin kwaba da tauri idan ba haka ba zaiyi ruwa kuma zai hade

  3. 3

    Sai kiyi normal yadda ake murza taliya da engine da akeyi. Kam ki gama Daman ruwa na kan wuta

  4. 4

    Daga ruwan ya taffasa saiki zuba taliyan aciki ki juya dakyau, karki barshi ya dade a wuta

  5. 5

    Sai ki tsane ki ajiye a colenda

  6. 6

    Ki samo tkunyarki ki soya Albasa da manja da jajjagen attarugu sai ki soyashi da kyau, sai ki zuba maggi da duk abinda kikeso but ni nafison shi ba wani spices

  7. 7

    Bayan kinsa su maggi sai ki sauke

  8. 8

    Ki wanke lettuce dinki da kyau sai ki yayyanka. Ayi serving aci dadi lfy

  9. 9

    Gasunan kamar yadda kuka gani. Dadi ba a magana

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes