Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade garin rogo,ki zuba gishiri ki yamutse shi, Sannan ki zuba ruwa.
- 2
Sannan ki kwaba shi da karfi irin kwabin chinchin kamar yadda kuka gani a hoton da na saka
- 3
Ki mulmula shi girman yadda kike so sannan ki zuba cikin ruwan zafi ki barshi ya dahu na tsawon mintuna 10 sannan ki sauke ki zuba shi cikin ruwa mara sanyii
- 4
Sai dai kuyi hakuri ban samu damar daukar hoton wanda na dahwa ba,sbda bni da chaji
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16591817











sharhai