Red Velvet Cupcake

Are you a fan of red Velvet cake?
Join me to make dis kind of yum one.
Also follow my tiktok page for the video.
Red Velvet Cupcake
Are you a fan of red Velvet cake?
Join me to make dis kind of yum one.
Also follow my tiktok page for the video.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki samu bowl Ki fasa kwai kisa sugar kiyi mixing nasu sannan ko xuba veg oil kiyi mixing tare.
- 2
Dama already agefe kinyi sieving din flour dinki sannan ki kawo baking powder and baking soda da kuma cocoa powder and red Velvet color dinki kiyi mixing dry ingredients dinki.
- 3
To the next abin da xakiyi shine ki kawo Wannan dry ingredients din naki ki hadashi da wannan ruwan kwai da sugar din dakika fara mixing dinsu.
- 4
Bayan kinyi haka sae ki dauko spatula ki jujjuya dashi ki kawo vinegar, flavor da milk dinki ki xuba ki qara juyawa komae yahade jikinsa.
- 5
Sannan ki dauko cupcake pepper dinki ki jera akan mupping tray, kokuma silicon Mould xi xuba cake dinki aciki, sae kisa a oven ki vasa kamar na 20mint
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai (7)