Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa jajjaga albasa da tarugu
- 2
Sai a fasa kwai a sa maggi, gishiri da curry ciki a kada
- 3
Sai a yanka bread din
- 4
Sai a aza frying pan a saka mai kadan a ciki
- 5
Sai a saka bread din cikin Kwan duka gefen sai a soya
- 6
Shikenan soyayyen Bread ya kammala zaa iya hada shi da tea ko coffee
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16617898




sharhai (4)