Plantain chips

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

Ina son plantain sosai Mai gd da Yaran albarka ma haka achi dadi lafia#CKS

Plantain chips

Ina son plantain sosai Mai gd da Yaran albarka ma haka achi dadi lafia#CKS

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Plantain, 3
  2. Mai
  3. Kayan lanbo
  4. Kayan Dan dano
  5. Kayan kanshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke plantain dinki sannan ki daukho wuqa ki fara yankawa yanda kike so

  2. 2

    Saiki saka Mai idan yayi zafi saiki saka plantain dinki har yayi Miki yanda kike so

  3. 3

    Saiki Dora akan wuta kidan Basu tsoro ki saka kayan danshi Dana Dan dano

  4. 4

    Saiki sauke.

  5. 5

    Zaki wanke kayan lambun ki sai ki fara yankawa yanda kike son ya fito Miki

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

Similar Recipes