Flat bread

Yana da dadi sosai yara na suna Jin dadin sa kuma yana da sauqi a cikin minti kadan ka gama shi
Flat bread
Yana da dadi sosai yara na suna Jin dadin sa kuma yana da sauqi a cikin minti kadan ka gama shi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba fulawa da surgar da yeast da gishiri a kwano sai ki juya sannan ki dauko ruwan dumi ki zuba kinayi kina juyawa har ki hada dough
Sai ki rufe ki kaishi rana
- 2
Bayan yayi kaman minti ashirin sai ki dauko sa ki danna iska ya fita sosai sai ki raba shi gida uku duk daya ki fakala shi ki dora Akan pan a low heat ki gasa gaba da baya kadan kadan
- 3
Bayan kin gasa gaba da baya sai ki sauke daga kan pan din ki dora akan dandaryar gas dinki har sai ya kumburo sai ki juya daya side din shima ya kun buro
- 4
Sai ki hada mixture din butter da pasley ko kuma da garlic duk Wanda kike so ready to searve
- 5
Kici da kalar miyara da kike so
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
















sharhai (4)