Catfish pepper

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

Ina kiwon kifi saboda soyayya ta da catfish Ina son pepper soup dinsa haka ma inason pepper dinsa na yanka masa vegetables Kamar yadda yake a haka to inason haka

Catfish pepper

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina kiwon kifi saboda soyayya ta da catfish Ina son pepper soup dinsa haka ma inason pepper dinsa na yanka masa vegetables Kamar yadda yake a haka to inason haka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Catfish
  2. Veg.oil
  3. Attaruhu da albasa
  4. Garlic and ginger
  5. Species and season
  6. Sai vegetables but option

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifinki sosai ki gyara shi saboda shi yanada karni sosai,agurin wanke wa

  2. 2

    Zaki iya saka masa vinegar ko lemon ko Toka na marhu Yana dauke karni sosai bayan kin gama wankewa

  3. 3

    Saboda idan yayi zafi sosai lokacin da kika saka kifin bazai farfashe ga yayin da kike juyashi

  4. 4

    Zaki ga kinyi soya mai kyau idan kika gama soyawa sai ki samu karamin Abu ki rage wannan mai din kibar Dan kadan zai

  5. 5

    Ki dauko kayan miyar dakika gyara ki zuba idan kina soyashi

  6. 6

    Sai ki dauko komai ki zuba ki sai yayyanka albasa Amma manyan sai ki zuba a karshe sai ki dauko wannan kifi naki ki zuba

  7. 7

    Sai ki dauko fry pan dinki ki daura akan wuta sai ki zuba mai ki barshi yayi zafi sosai

  8. 8

    Zaki juya saboda ko Ina wannan kayan miyar ya shiga

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khulsum Kitchen and More
rannar
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes