Hallaka kwabo / peanut candy

sufyam Cakes And More @sufyam1133
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zakisa tukunyanki a wuta (low heat) kizuba sugar kina juyawa har ya narke
- 2
Bayan ya narke saiki zuba gyadanki kici gaba da juyawa har sai yafara brown zakiji yanata qamshi
- 3
Saiki shafa butter a trey ko mangyada ki Juyeshi a kan trey din kidan babbazashi saiki yankashi yanda kikeso. Shikenan.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16633735



sharhai