Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16637030

#CKS A gwada shi akwai dadi sosai😋
#CKS A gwada shi akwai dadi sosai😋
#CKS A gwada shi akwai dadi sosai😋
#CKS A gwada shi akwai dadi sosai😋
Na bare Banana nasa a blander na dama madara na gari a cup na hada aciki na dauko nutella na xuba a cikin cup din blander
Nayi blanding dinsu sosai na shafa nutella ajikin transparent cup na xuba Banana milk shake idan kanaso kasa a fridge😋
An kwafa!
More Recipes

sharhai